CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Cake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Cake ainihin hoton girkin

Cake

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
Kaduna

Cake yana da dadi a cinsa da lemu ko shayi

Cake yana da dadi a cinsa da lemu ko shayi

Kara karantawa

Cake

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
Kaduna

Cake yana da dadi a cinsa da lemu ko shayi

Cake yana da dadi a cinsa da lemu ko shayi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 hour
10 yawan abinch
  • Fulawa kofin awo biyu
  • Suga kofin awo daya
  • 5Kwai guda
  • Bekin foda cokali daya
  • Butta leda daya
  • Flavour mai kamshin vanilla
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    A zuba butta da suga da flavour ayita juyawa da mixer, har yayi fari ya tashi sosai

  2. 2

    Sai a fasa kwai a ciki a kara juyawa, sai a zuba bakin foda a juya, sai a rika zuba fulawa ana juyawa harta kare

  3. 3

    Sai a shafa butta a gwangwanin gasa cake, a rika zuba wancan hadin cake din. Sai a jera a oven a gasa yayi golden brown, a soka abin sakace a tsakiyar guda daya in an ciro babu komai a jiki sai a kwashe a zuba wani

  4. 4

    A kula ba a bude oven in ana gasa cake sai dai a rika dubawa ta waje saboda zai kwanta in ya fara tashi

    Cakematakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

 B.Y Testynhealthy
B.Y Testynhealthy @B66579858
rannar August 27, 2019 15:51
Kaduna

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Cake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Toasted pie
  2. Chapman
  3. Shinkafa da souce din anta da salad
  4. Rolled doughnuts
  5. Samosa
  1. Faten tsaki
  2. Samosa
  3. Shinkafa da souce din anta da salad
  4. Chapman
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10415521
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close