Coconut milk
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16504006
Za'a wanke kwakwa acire bawon bayan sai a yankata kanana
Sannan ayi blending atace. Wurin tacewar za'a iya kara ruwa,
Sannan asa awani wuri azuba sugar kadan idan anaso,
Sai asa kankara ko asaka a fridge yayi sanyi.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (3)