Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
#oldschool Wato suya ta daban ce ga yan makaranta, muncita sosai bayan antashi school mai siyarda ita ke zuwa mu siye mu cinye a bus 😂 kafin a isa gida ,in Kuma Muna lesson ne after school sai muci a makaranta.