
@Sams_Kitchen godiya mai tarin yawa a gareki, nabi recipe dalla-dalla Kuma nasamu excellent result🤝🥰 gashi Ni hadda milk flavor nasa 💃Allah yasa Miki da Alkhairi ya kara Miki lafiya mai albarka kuma mai ɗorewa, Amin.

Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allahumma amen ngd soaai da addu'arki gareni jzkllh khair



