Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@Ayshat_Maduwa65 Ina godiya kwarai da wannan girki, iyalin sunyi farin ciki, Allah ya ƙara zakin hannu.