Steps
- 1
Da farko zaki yayanka sausage dinki dai dai yanda kike so,sai ki dauko taliyan ki sosoka cikin sausage din
- 2
Sannan ki soya tatasai da Albasa da tarugu In ya soyu sai kisa Ruwa Dan dai dai yanda zai dafa miki da Maggi curry gishiri,sai ki bar Ruwan ya tafasa
- 3
In Ruwan ya tafasa sai ki zuba taliyan ki,yayi kaman 5 minutes dama kin yanka Albasanki round kin yanka green beans dinki da carrot sai ki zuba su cikin taliyan, sai ki bar shi yayi some minutes shikenan sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Chicken Breast in Texas Barbecue Sauce
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Green Chilli Pickle (Quick Version)
Rekha Bapodra
-

Sampada Shrungarpure
-

culinarycubit
-

Kulsoom Bukhari
-

Hema Wane
-

Akshita -

Bella Green.
-

laura
-

Chef Nena
-

Ridhima
-

meemi’s kitchen
-

Ghazala Israr
-

Khajur Mava Roll || || Make Delicious Dessert with Dates ||
Chhaya Chouhan
-

Anitapratap Singh -

Ritu Parihar
-

Karuna Naveen Chandwani
-

dady's doll
-

Alka Bhandari
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11396764










Comments