Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Mai
  3. Attaruhu
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Nama
  7. Butter
  8. Egg
  9. Maggi
  10. Ruwa
  11. Thyme
  12. Curry
  13. Garlic
  14. Fresh ginger
  15. Powdered ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dora tukunya a wuta kizuba ruwa kadan sbd couscous baya san ruwa saiki debo butter cokali daya kizuba daya tafaso saiki zuba couscous dinki kijuya kirufe saiki rage wutar ya turaro idan yayi kisauke

  2. 2

    Ki wanke namanki ki sulalashi da curry da albasa da ginger ki ajyeshi a gefe

  3. 3

    To saiki daukoh tukunyar miya kizuba Attaruhu da tumatir da albasa da mai kisoya saiki kawo sulalallen namanki kizuba har ruwan sulalen to saiki zuba maggi da thyme da curry da garlic da fresh ginger dinki kirufe ta dahu kirage wutar

  4. 4

    To saiki fasa kwai yadda kike da bukata saiki zuba dan powdered ginger ki kadashi to saiki kisa dan kaskoh a wuta kizuba mai saiki zuba shima kwai yana dan fara soyuwa saiki ta guyawa ya dagargaje idan ya soyu saiki guye a cikin miyan ki kibashi 5m shikenan

  5. 5

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
on
kano

Similar Recipes