Dankali da Miyar jajjage😍😘

Fatima Muhammad Sani
Fatima Muhammad Sani @FBushair
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hr
2 servings
  1. Dankali
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Mangyada

Cooking Instructions

1hr
  1. 1

    Dafarko za'a fera dankali awanke a yayyanka to desire shapes sai a wanke a tsane a kwando inyaa tsane sai a barbada gishiri kadan a jujjuya sai a zuba Mai a abun suya a yanka albasa inyasoyu sai a soya dankali

  2. 2

    Za'a wanke tarugu da tattasai da albasa da tafarnuwa a jajjaga sannan sai a soya da Mai inya kusa soyuwa sai a zuba yankakken albasa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Muhammad Sani
on

Comments

Similar Recipes