Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke naman ki se ki saka mashi gishi, Maggi, Tafarnuwa, persil, oil se ki maida shi gefe yayi kamar 1hour

  2. 2

    Se ki samu tukunya ki daura ki zuba Oil idan yayi zafi se ki saka albasar ki

  3. 3

    Da zaran ta fara ja se ki saka green pepper dinki sanan ki saka chicken breast dinki se ki saka spices dinki

  4. 4

    Zaki barshi ya soyu tsawon 15mins sanan se ki saka tomato ki barshi ya soyu sosai se ki saka ruwa kadan ki kara maggi da gishiri shikenan se ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lally_Deli_Cooks
Lally_Deli_Cooks @cook_14485083
on
Kano/Nigeria

Comments

Similar Recipes