Peppered Irish by Asmau Umar

Asmau Umar @Lulu4real
Cooking Instructions
- 1
Za'a fere dankali a wanke a yamka a soya
- 2
Za a yanka albasa da koren tattasai da Dan girma girma
- 3
Za a daka tafarnuwa da attarugu
- 4
Za a kawo frying pan a zuba mai kadan a soya attarugu da tafarnuwa a kawo ruwa kadan a zuba a zuba kayan qamshi da kayan dandano in ya tafaso sai a juye soyayyar kazar nan tare da Dan kalin a juya a kawo albasa da koren tattasai a zuba a rage wuta a rufe bayan minti Bihar yayi sai a sauke aci haka ko ASA a gefen abimci
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Chicken pepper soup Chicken pepper soup
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan.Aroma ZUM's Kitchen -
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7748052
Comments