Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flower
  2. Yeast
  3. Ruwa
  4. Gwangwanayen madara
  5. Mai
  6. Tattasai
  7. Tomato
  8. Taruhu
  9. Albasa
  10. Kabewa
  11. Alaiyyahu
  12. Namn kaza
  13. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki samu fulawanki rabin kwano,sai yeast spoon daya d kadan,sai Dan gishiri kadan zki xuba fulawan akwanon daxaki kwaba,saiki xuba yeast din kihade d fulawan d gishirin,saiki Sa ruwa kikwaba karya kai na fanke ruwa,saiki kaishi arana yyi kamn awa ukku

  2. 2

    Bayan yyi awa ukku xkiga yatashi sosai saiki dauko dama kin wanke gwangwanayenki daxki xuba aciki,saiki shafa masu mai kadn acikinsu saboda in mai yyi ywa cikin gwangwanin alkubus dinki baxai tashi sosai b,saiki xuba kwabinki ydda kkeso a gwangwanin,daga gefe kuma kindaura tukunyrki d ruwa kadan aciki inya tafasa saiki jera gwangwanyenki a tukunyr kibashi minti goma xuwa sha biyar xkiga ydahu,inma kina kokonto xki samu toothpick kidan tsira inkka ga be debo komi b to ydahu kenan saiki sauke.

  3. 3

    Saiki gyara kayan miynki kiwanke kimarkada,zki daura mai inyyi zafi kixuba kayn miyr kisaka maginki kalar Wanda gareki in miyanki saiki kawo kabewanki kiyank qanana kixuba akayan miyan sudahu tare inta soyu saiki Dan xuba ruwa,saiki kawo ynkakken alaiyyahunki kixuba da soyayyan nmnki dkka dafa saikiyi qasa d wutan sanwan kibashi seconds kkashe miyanki yyi saici.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Usman
Mrs Usman @cook_16082018
on
Katsina

Comments

Similar Recipes