Faten wake da doya
Steps
- 1
Ki gyara wakenki ki wanke ki Dora a wuta ki yanka albasa a ciki ki barshi yayita dahuwa
- 2
Ki fere doya ki yayyankata ki ajiye a gefe. Ki gyara kayan miyanki ki markada ki soya ki ajiye.Ki yayyanka alayyahonki ki wanke ki ajiye.
- 3
Idan wakenki ya kusa nuna saiki saka doya da kayan miyarki,kisa maggi,onga curry ki rufe ya cigaba da nuna,inya rage saura 3 mins ki sauqe saiki saka alayyahon ki rufe ki bari ya turara,shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

ifuchi
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Christina
-

Kaj15
-

red.queen
-

Homemade Chicken Alfredo with Asparagus
Dan Flynn
-

jglehenbauer
-

Vid'zz Batra
-

christim Bites
-

Paromita P
-

christim Bites
-

Pooja Batra
-

ammi_khalil👩🏻🍳 -

Nafisah Hadi Amin
-

Jollof Rice/plantain served with Ram meat
Tastyaffairs Cakes N'Event
-

Red.Action Fitness -

Michaela Walker
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8059382











Comments