Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
Nagode kwarai da wannan dakidakin bayani wannan yasa nasamu dahuwar yadda nakeso. Kuma tayi dadi duk an lashe ba ragowa hahhh . Allah yayi albarka ya biya da jannah godia dubu