
@jaafar wanga lemun ba a cewa komai sai hamdala. Gashi nawa tayi kankara Amma ni ban saka sweet melon ba banasonshi


Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah aunty Ayshat sanuda kokari inagodiya sosai da gwada recipe dina Allah yasaka da alherie 👏😘🥰
