Dafafar duya da soyayyar miyar kwai

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

Wannan girki yana kara lpy da gina jiki

Dafafar duya da soyayyar miyar kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan girki yana kara lpy da gina jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Kwai
  2. Jajjagagen tattasai da da tarugu da albasa da tomatur kadan
  3. Mai
  4. Maggi da gishiri
  5. Yankaken gabun albasa
  6. tafarnuwaDakaken yar cita da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika heri duyar ki kika yanka sai ki wanke ki samu tukun yarki tsata taciya sai ki xuba ruwa ki daura akan wuta idan suka tafasa sai ki xuba duyar ki da kika heri kika wanke,sai ki xuba gishiri da sugar kadan sbd dandano

  2. 2

    Idan ta dahu sai ki xube a rariyar wankin shinkafa

  3. 3

    Idan kika jajage jayan miyarki sai ki aje abin da xakiyi miyar a gefe

  4. 4

    Xaki samu tunya mai tsafta sai ki axa akan wuta sai ki xuba*mai* da dakakeyar cita ki da tabafarno sai kin ji yadau kamshi sai ki xuba gabun albasarki da kika yanke idan sun soyu sai ki xuba jajage kayan miya ki mutsa sai ki saka yan dandanonki

  5. 5

    Idan sukafara soyuwa sai ki xuba sauran yankaken gabun Albasarki da curry da gishiri ki mutsa. Ki samu wani wuri mai tsafta kwano ko bowl ki kada kwanki sai ki xuba acikin miyarki da ke kan wuta.....

  6. 6

    Idan kika xuba sai ki kulle da marfin tukunya bayan kamar mintuna biyar sai a bude a mutsa agara kulewa sai a jisuwa akan wuta shikenan miyarki ta Kamala aci lpy plx a yar ma ko a san mutsu makouta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
rannar

sharhai

Similar Recipes