Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 1Kwakwa
  2. Madara tsokali 3 nashayi
  3. Ruwa kofi uku
  4. Sugar sbd dandano
  5. Fibebo mai kwakwa ko vanilla sbd kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika fare kwakwarki kika raba ta da bawanta sai ki ajeta a gefe.sai ki matse suganki da madararki a cikin wani kwano mai tsafta

  2. 2

    Idan kika yanka kwakwa da ruwanki sai ki sa a bilanda ke rede. Idan kika rede sai ki saka rariya ki tace....

  3. 3

    Idan kika tace sai ki ki xuba madara da sugar da filebo sai ki mutsa sosai sai ki saka a firixa Asha in yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
rannar

sharhai

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
Wannan lemon (jus) yana kara ni'imar jiki

Similar Recipes