Kayan aiki

  1. 2shinkafa kofi
  2. wake rabin kofi
  3. Farin maggi karamin cokali daya
  4. Gishiri karamin cokali daya
  5. Ruwa makimanci yanda zai dafa
  6. Dakakken yaji
  7. mangyada
  8. yankakken kayan lambu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara wake ki wanke shi. Sai ki dora ruwa ya tafasa ki zuba waken.

  2. 2

    Ki barshi ya yi rabi a dahuwa sannan ki wanke shinkafa ki zuba, ki zuba farin maggi da gishiri ki jujjuya sosai. Sai ki rufe. Idan ya tafaso sai ki rage wutar, a hankali har ya karisa dahuwa.

  3. 3

    Idan pure mangyada ne ba sai kin soya ba, idan kuma mix ne sai kin soya da albasa. Ki yanka latas, tumatur da albasa ki wanke sosai.

  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes