Umarnin dafa abinci
- 1
Agwaluma me kyau
- 2
Zaki bareta ki yanyanka
- 3
Saiki zuba suger acikin ruwa ki juya ya narke saiki zuba a cikin agwaluma ki juya akwai dadi
Similar Recipes
-
Gullisuwa
#alawa Inayin wannan gullisuwa ne sabida yara amma sai naga dubu Daya ta isheni infara sana'a sai nafarayi ina sayarwa naira 100 zuwa sama kuduba hoto a kasa zakuga packaging din Safmar kitchen -
-
Tuwan madara
Ina matukar son #alawar Madara shiyasa ko yaushe nakeyinta domin yarana #MLD Safmar kitchen -
Sandwich me kwakwa
Gsky Ina son sandwich sosae shiyasa nk yawan yin shi d safe nasha d tea Zee's Kitchen -
Biredi me yanayin kunkuru
A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD Fateen -
-
-
-
Fanke
So sumple and sweet Zaa iya cinshi matsayin breakfast tare da tea amma xaifi dadi da black tea Oummu Na'im -
SAKWARA - POUNDED YAM
Tab yau de nasan ni ba bayarba bace da kyar na daka wannan doya ita ba wani me yawa ba amma duk na gajiKo wa yayi ma kan shi miya 😅 Jamila Ibrahim Tunau -
Zobo me dadi
#Zobocontest "Wannan zobon yana da matukar dadi ku gwada ku bani labari" Mrs Ghalee Tk Cuisine -
Fanke mai kala
#Iftarricipecontest,ina son naga hanyoyin sarrafa abinci daban-daban,shiyasa nayi wannan fanke mai kalar ja. Salwise's Kitchen -
Fanke me madara
#dandano.Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi Ummu Aayan -
-
-
Zobo Mai dadi
Shan ingataccin lemu na da matuqar Dadi da bada lahiya. Wannan hadin zobo na dai daga ciki. #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine -
-
-
-
Fanke
Foodfoliochallenge wannan hadin yanada dadi sosai ,nakanyi shi da safe domin karya Delu's Kitchen -
-
Paten Rogo
Megida na dawo wa gashi ki bada asawo rogo kiyi mun paten i was like pate fa yace ay yadda a ke na doya nace nagane abun ne de ya ban mamaki na aika ansawo rogo angyra to de a takaice pate yayi dadi baa magana tunda de yanxu muna dashi aje se mu gwada soyawa mugani 🤣 ko shima zeyi dadin 🤔 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi Safiyya sabo abubakar -
-
-
Hadin salak
Na kasance maison hadin salak dinnan a koda yaushe saboda yanada dadi dakuma qara lpya shiyasa nace bari na rabashi daku Rushaf_tasty_bites -
-
Doya da pepper fish
Wannan hadin yana da matukar dadi musamman lokachin bude baki ko break fast Mom Nash Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11407432
sharhai