Tura

Kayan aiki

  1. 4Madara gari kofi
  2. 1Sugar kofi
  3. Kwakwa
  4. Mai chokali 1
  5. 1Ruwa kofi
  6. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki saka ruwa a tukunya idan sunyi zafi se ki saka sugar da mai idan sugar ya narke ki zuba kwakwa ta dan dahu se ki zuba madara kisauke kiyi ta tukawa har tayi laushi

  2. 2

    Kisamu leda kishafa mai a jiki ki zuba tuwon madaran kisamu wata leda ita ma kisha mai se kiyi rolling iya kaurin da kike so

  3. 3

    Kisamu cuter ki yanka ko in bakida cutter kisa wuka kawai ki yanka yanka me kyau

  4. 4

    Zaki iya yi don sannaa kisamu na kanki

  5. 5

    Wasu na saka kala amma ni ban saka ba

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes