Yadda ake hadi conflakes
Yana da dadi da yara da manya
Umarnin dafa abinci
- 1
Na xuba condolences a bowl na xuba madara da sugar da ruwa na mutse su
- 2
Muka sha nida yarinyata
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Alawar madara
Wannan alewar anayinta ne da madara,tanada dadi sosai,kuma tanada amfani a jiki,yara harma manya kowa yanasonta. M&H Red Velvet Bakery(Hussaina Tudu) -
-
-
Vanilla cup cake
Yanada dadi musamman in yara zasuje makaranta na koya daga wajen mamana#kanostateRukys Kitchen
-
-
Lemon and cream tart (tart din lemo da kirim)
Lemon tart yana da dadi musamman wajen yara zasuso shi Ayyush_hadejia -
-
-
-
Gullisuwa
#Alewa Yana daya daga cikin alewar damukedashi a kasar hausa, yanada dadi, kuma yara suna sonshi sosai Mamu -
-
-
Albishir girki daga Amzee’s kitchen
#kitchenhuntchallange wannan alawa tanada dadi yara da manya suna sonta Amzee’s kitchen -
-
-
Chocolate hadin gida.
inada milo da yawa har yayi sanyi bana son zubarwa sai nayi tunani hada chocolate da shi..ga abunda na samu kuma yayi dadi sosai.. Shamsiya Sani -
-
-
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta, ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya Mamu -
-
-
-
Special pancake
Yarana suna son cake sosai shiyasa nace yau bari namusu pancake kuma sunci sosai sbd yayi dadi#1post1hope TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Cookies
Cookies yana da dadi, Ana iya cin sa da tea koh juice.kuma za'a iya yiwa yara su tafiya da shi school Hadeey's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11555100
sharhai