Cookies mai gogo

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

Ina son cookies sosai

Cookies mai gogo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina son cookies sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 5 na fulawa
  2. Kofi 1 na suga
  3. Kwai2
  4. 500grm na buluban
  5. Ts na filevo
  6. Ts na coco powder
  7. Gogo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na mixing din buluban da sugar bayan yayi miltin

  2. 2

    Na xuba kwai da filevo nakara mixed din su

  3. 3

    Na xuba coco powder da fulawa nayi mixing din su bayan sun hadu

  4. 4

    Na kama mulmulawa ina yimusu style kala kala da tsaka nasa gogo

  5. 5

    Bayan naga nasa a oven 20m 150tmp

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
rannar

sharhai

Similar Recipes