Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu kwano ki zuba flour yeast madara sugar butter gishiri ki juya se ki fasa kwai ki sa ruwan dumi ki kwaba ya zama dough se ki rufe kisa a wuri me dumi ya tashi.
- 2
Idan ya yashi se ki rolling dinshi ya zama flat se ki melting butter ki shafa akai
- 3
Se ki samu sugar ki hada dakkaken girfa ki hada se ki safa akai
- 4
Se ki nannade ki sa wuqa ki yayanka se ki shafa butter ki barbada flour a baking fan ki jera kisa a oven ki baking.
- 5
Idan yayi se ai topping da condensed milk😋😋😋
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Cinnamon Roll
Wana shine farko danayi cinnamon roll kuma family na suji dadinsa Sosai🥰😋 Maman jaafar(khairan) -
Cinnamon roll
Akwai dadi sosai ga laushi na gode maryama's kitchen for the recipe😊😊😊 Ummu ashraf kitchen -
Cinnamon Rolls
Um😋 dandano mai dadi da kamshi ci wannan snack nawa da tea zai gamsar dakai. Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine -
-
Cinnamon Rolls
Wannan abinci kamar bread yake, ga laushi ga da dadi. Za'a iya Karin kumallo da shi a sha da shayi, ko a hada da lemo. @Sarah's Cuisine n Pastries -
-
-
-
-
Cinnamon rolls
Ina jin dadin cin cinnamon rolls tare da iyalina, na koya a gurin Delu concept services, ya na da dadi sosai da shayi me zafi, don haka ni ke son Shi da safe Maryam's Cuisine -
-
-
-
-
-
-
Heavenly rolls
Akaiw dadi Sosai,yarana naso abubuwa fulawa shiyasa nake yimusu Maman jaafar(khairan) -
-
-
Condensed milk chin Chin
wannan chinchin ,akwai shi da dadi sosai karma inzaki sha da tea. hadiza said lawan -
-
-
-
Cinnamon roll meh nutella
#KADUNACOOKOUT.Wannan cinnamon roll meh hadin nutella na da dadi sosai musamman da shayin ka a gefe. mhhadejia -
-
-
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11639565
sharhai (2)