#Shawarma

Umma Ruman @cook_19811177
#SHAWARMA DANKALi turawa ,kasanciwa shawarma Abincin larabawani, Amman muma yan najiriya munasarafa Shawarma da kowani irin salo
#Shawarma
#SHAWARMA DANKALi turawa ,kasanciwa shawarma Abincin larabawani, Amman muma yan najiriya munasarafa Shawarma da kowani irin salo
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
- 3
Similar Recipes
-
-
Shawarma salad
#Shawarma salad, wanan shawarma naqirqiritani da basira da Hikima da Allah yabani bangani ga kuwaba kuma banjin ga kuwa ba nayi anfani dahikima da basira da Allah yabani, kasanciwata Abincina innaqirqirashi da basira da Hikima da Allah yabani Umma Ruman -
Shawarma ta kaza(chicken shawarma)
#Shawarma nada matukar dadi asalinta abinci larabawa ce kuma tasamo asaline daga gurasar da larabawa sukeyi sannan kuma suka kara sarrafata ta koma shawarma ga dadi ga gina jiki#shawarmaRukys Kitchen
-
Shawarma
#Shawarma wannan hadin nakanyima maigidana shi sosai saboda yanajin dadinsa yakanso ko yaushe yakasance da wannan hadin shawarma Delu's Kitchen -
-
Shawarma
#shawarmaKasancewar shawarma abincin larabawa ne Wanda a yanzu yazama cimar kowa domin hausawa ba'a barsu a baya ba haka zalika India da sauran jinsin mutanan daga kasashe duniya .Saboda tanada matukar dadi ga dandano mai gamsarwa.ina matukar son shawarma . Meerah Snacks And Bakery -
Beef shawarma
Ina son yin shawarma akwo dadi kuma yana saving a lot daka je ka siya a waje gwara kayi a gidaKuma yana da sauqi sosai sassy retreats -
-
Shawarma
Shawarma akoda yaushe ina jin dadintaDa megida beso amma yanzu cewa yake na koya mishi cin shawarma 😅 Jamila Ibrahim Tunau -
-
Shawarma
An kasance ana yin sharwama ta nama ko ta naman kaza toh nazo Mana da sabon salo na yin shawarma ta sardine (kifin gwangwani) gsky tayi Dadi sosae matuka .... Zee's Kitchen -
Chicken shawarma
Shawarma akwai dadi ga kuma sauki wajen yi ki gwada yar uwa da kanki zaki bani labari basaikin je kin siyo a restaurant ba zaki iya yin taki a gida kuma tayi dadi mai gida ma yayi santi.#SHAWARMA Ummu ashraf kitchen -
-
-
-
-
Vegetables shawarma
#SHAWARMA Shawarma abincin larabawane to amma muma yan Nigeria mun maidashi tamkar abun marmari da sha'awarmu aduk lokacin da muke bukata hausawa ma suna taka tasu rawar wajen sayenta ko yinta a gida nidai bana sayen shawarma nakanyiwa iyalina duk kalar da suke sha'awarci. Meenat Kitchen -
-
-
-
Shawarma ta hanta
Wannan shawarma tana da dadi,mutane suna cewa basu taba ganin ana yinta ba Afrah's kitchen -
-
Shawarma
Yarana suna matukar son shawarma don'haka ina yi musu akai akai domin jin dadinasu tanada sauki ga dandano Meerah Snacks And Bakery -
Chicken shawarma
#SHAWARMA. Ansayomin gasashshen naman kaza kuma gashi cikina ya ciki,sai nasaka cikin fridge, inata tunanin yazanyi dashi kawai sainayi tunanin nasakashi cikin wannan hadin shawarma. Shawarma nayi matukar dadi,iyalina sunji dadinta kuma sun yaba. Samira Abubakar -
-
-
-
-
Beef shawarma
#SallahMeal wana shawarma da shi mukayi buda baki dashi jiya dayake mufara sittal shawwal dani da oga , Alhamdulillah kuma yayi dadi 😋Yan uwa kada a manta da azumi sittal shawwal Allah ya bamu iko yi ya bamu lada dake ciki Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11653409
sharhai