Towun shinkafa da miyar Allayahu

Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943

#sokoto state

Towun shinkafa da miyar Allayahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#sokoto state

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa guda da rab
8 yawan abinchi
  1. Shinkafa rabin babban kwano
  2. Naman rago
  3. Alayahu da kabushi
  4. Tattasai guda 10 manya
  5. Tarugu da Albasa
  6. 5Tomator guda
  7. Maggi
  8. Manja
  9. Kayan yaji(citta,yaji baki,tafarnuwa,dadawa,diyan Miya)

Umarnin dafa abinci

Awa guda da rab
  1. 1

    Da farko idan kika axa tukunyarki kan wuta ki xuba ruwa idan suka tafasa ki wanke shinkafarki ki xuwa ki rufe harsai yatsane ruwa ki tab'a harsai kinji yayi taushe sai ki toke ki mul_mula da kwayar mul_mular towu kixuba akula....

  2. 2

    Idan kika axa tukunyarki akan wuta sai ki wanke namanki ki xuba ki yanka mai albasa ki kulle harsai yayi ta tafasa ya shanye ruwansa, sai ki xuba manja da jajjagagin tattasai da turugu da albasa da tomotor ki mutsa harsai sun soyu, sai kixuba ruwa da kabushi da maggi suyi ta tafasa alamun sun nuna, sai ki xuba allayahu da dakakun kayan yaji ki mutsa ki saka gishiri ki kulle harsai kinji miyarki ta fara kanshi, sai ki mutsa ki kulle harsai tayi kauri alamun ta soyu tafara alake ma tukunya......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Baba Shehu
Hauwa'u Baba Shehu @cook_18184943
rannar

sharhai

Similar Recipes