Kayan aiki

  1. Doya
  2. scotch bonnet
  3. onion
  4. maggi
  5. 2 tbspof Curry powder
  6. Minced meat
  7. Parsley
  8. Oil for frying
  9. eggs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya saiki yanka ki wanke ki zuba mata ruwa, salt da sugar saiki barta ta dahu.

  2. 2

    Ki daka tafashan namanki saiki yanka albasa ki kuma daka ataruhunki.

  3. 3

    Ki farfasa doyarki bayan ta dahu acikin bowl da tabarya saiki zuba nama, maggi, ataruhu da curry powder ki juyasu dakyau saiki mulmulasu ki soya a ruwan kwai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (2)

Khairat Jj
Khairat Jj @cook_23338872
Zan Iya sa kifi a maimakon nama

Similar Recipes