Crispy stuffed yamballs

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Ramadan Mubarak 🌙#PAKNIG

Crispy stuffed yamballs

Ramadan Mubarak 🌙#PAKNIG

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Doya rabi
  2. 1Albasa
  3. 3Attaruhu
  4. Maggi d spices
  5. Karas d koren tattasai
  6. Naman kaza
  7. Egg
  8. Fulawa
  9. Cornflakes

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko xaki yanka doyar ki ki wanke ki zuba a tukunya ki dafa in ya dahu Sai ki daka ta a turmi

  2. 2

    Sai ki yanka albasa ki xuba a kasko ki xuba attaruhu ki soyasu sama sama Sai ki juye su a kwano

  3. 3

    Sai ki zuba doyar ki akai ki juya sosai Sai ki xuba maggi d spices

  4. 4

    Ki juya sosai Sai ki xuba butter

  5. 5

    Sai ki daka naman ki ki xuba a kasko kisa carrot d green pepper ki dan soyasu

  6. 6

    Sai ki wanke hannun ki ki dibi doyar taki kiyi flattening dinta a hannun ki Sai ki xuba naman ki a tsakiya

  7. 7

    Sai ki nannade shi kmr haka har y xama ball

  8. 8

    Nan gashi bayan mun gama nannadewa

  9. 9

    Saura coating shi kuma kina bukatar fulawa kwai d cornflakes wanda kika daka Sai ki fara saka yamball din a flour

  10. 10

    Sai kisa a kwai sannan kisa a cornflakes

  11. 11

    Shikkenan kin gama coating

  12. 12

    Sai ki dora mai a pan in yyi xafi sai ki xuba ki soyasu har y soyu

  13. 13

    Shikkenan kin gama😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

Similar Recipes