Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ga kayan danayi amfani dasu

  2. 2

    Sannan a fera bayan mangoron a yayyanka shi Amma Banda kwallon

  3. 3

    Se asaka a blender ayanka citta a xuba ruwa ciki a markada yayi laushi sosai

  4. 4

    Yanda nayi auger syrup Dina na daura ruwa a tukunya Sena saka suger aciki yatafasa sannan na sauke daya huce Sena zuba aciki na juye,,,asha Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes