Dankali da awara

Gumel
Gumel @Gumel3905

Dankali da awara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Awara
  3. Taruhu da albasa
  4. Mai
  5. Maggi da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere dankalin a wanke se asa gishiri a soya

  2. 2

    A soya awara se a jajjaga taruhu da albasa a soya sama sama se asa awarar a ciki ake juyawa yanda kayan hadin ze ratsa ta. 😋

  3. 3

    Ana iya ci da tea ko kunu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes