Shawarma bread

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Kin huta siya ba ko da yaushe kike son cin shawarma zakiyi da kanki

Shawarma bread

Kin huta siya ba ko da yaushe kike son cin shawarma zakiyi da kanki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
mutane 10 yawan
  1. 3 cupsFulawa
  2. 5 tbsMai
  3. 1 tspGishiri
  4. 2 tspSuga
  5. 1 tbsYeast
  6. tspBaking powder1/2
  7. 3/4Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Zaki hada all dried ingredient dinki Sai ki sa Mai dama kin jiqa yeast dinki da ruwan dumi saki zuba ki juya Sai ki rufe da kitchen towel zuwa.10 min

  2. 2

    Sai ki gutsura ta qanana Sai barbada fuwa.a working surface ki taba tayi cycle Sai ki ki gasa anon stick.idan yasu ki juya bayan Sai ki zuba aleda.kisa afood flask shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes