Simple Spaghetti Jellop

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

Ya zama na musamman kuma cikin qanqanin lokaci sbd nayi baqi ina sauri nabasu

Simple Spaghetti Jellop

Ya zama na musamman kuma cikin qanqanin lokaci sbd nayi baqi ina sauri nabasu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnts
mutun 3 yawan abinchi
  1. 1 bagspaghetti
  2. 5Attaruhu
  3. 5Albasa
  4. 1/2 cupVegetable oil
  5. Seasoning to taste
  6. 4Garlic
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Nayi greating attaruhuna da garlic na zuba mai a tukunya na soyasu.

  2. 2

    Da suka soyu na zuba ruwa kamar 10cups da spices da na bashshi ya tafasa.

  3. 3

    Bayan ya tafasa, na zuba spaghetti na nabatta saida ta kusa tsotse ruwan nasa albasa da seasoning dina.

  4. 4

    Nabashshi for 10mnts ya dahu.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes