Lemun Cashew

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Yanzu lokachin cashew ne kuma naga anatayi nima nashiga sahu 😀
Amma gashiya yanada makaki a wuya idan an gama sha kaman yadda fruit din yake

Lemun Cashew

Yanzu lokachin cashew ne kuma naga anatayi nima nashiga sahu 😀
Amma gashiya yanada makaki a wuya idan an gama sha kaman yadda fruit din yake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 6Cashew
  2. Citta kadan
  3. Suga ga me buqata

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Idan an sawo miki cashew dinki
    Ki wanke ki cire dan dake sama

  2. 2

    Se kiyi blending tare da citta ki sa rariya ki tce

  3. 3

    Kisaka a fridge ko kisaka kankara yayi sanyi se sha

  4. 4

    Yi dadi koba sugar ga me bukata se ya saka suga

  5. 5

    Mude ahaka muka sha don zaki be dame ni ba

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes