Tura

Kayan aiki

1hours
7 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Mai
  8. gishiri

Umarnin dafa abinci

1hours
  1. 1

    Dafarko ki feraye dankalin ki, se yanka shi kana kana na

  2. 2

    Seki soya, shi ko ki dafa, shi duk Wanda kike so Amma soyar yafi,

  3. 3

    Seki dauko kwai, ki basa ki zuba curry da Maggi da albasa da attahu ki, kada su

  4. 4

    Seki zuba dankalin acikin Kwan da kika kada, seki dauko tanda ki zuba Mai ki soya, 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes