Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni leda guda
  2. Cabbage adadin da kikeso
  3. 1/4 cupGreen beans
  4. 1/2 cupMayonnaise
  5. Salad cream1/4cup
  6. Dankalin turawa guda goma
  7. 3Kwai
  8. Gishiri kadan
  9. 1 tspSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa macaroni ki ane gefe ki dafa kwai ki aje gefe ki here dankalinki shima ki aje gefee zaki iya fada green beans taredà dayansu ko dankali ko macaroni ko kwai sai ki yanka dankalinki kanana ki yanka kabeji li yanka kwai ki zube su duka cikin kwano daya
    Kisaka macaroni dukaa
    Sai ki dauko mayonnaise da gishiri da suga ki hada sui tareda salad cream su hade tare sai ki zubasu cikin macaroni da sauran kayan.

  2. 2

    Shikenan kin gama sai ki zub a mazubi zaa iya cinshi hknn kuma zaa iya cinshi da shinkafa da dai sauransu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

Similar Recipes