Dankalin turawa me awara😋

Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
Sokoto

A lokacin da mi ke ta Neman sabbin hanyoyin sarrafa dankalin turawa, se na yi Karo da ummusabir da wannan Hadi, Yana da sauki, ba tsada kuma ga dadi😋

Dankalin turawa me awara😋

A lokacin da mi ke ta Neman sabbin hanyoyin sarrafa dankalin turawa, se na yi Karo da ummusabir da wannan Hadi, Yana da sauki, ba tsada kuma ga dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
mutum 2 yawan abinchi
  1. Yankakkiyar awara Kofi daya
  2. Yankakken dankalin turawa Kofi biyu
  3. Tumatur na Leda guda daya
  4. Sinadaran dandano
  5. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Da farko za a wanke dankalin turawa a fere a kuma yanka yanda ake so Amma manya

  2. 2

    Za a yanka awara kamar girman dankalin turawa

  3. 3

    Za a zuba dankalin turawa a tukunya tare da ruwa da gishiri a tafasa

  4. 4

    Za a tace ruwa bayan ya tafasa, se sa tukunya tare da Mai da albasa

  5. 5

    Za a zuba tuamatur a jiya sosai, a zuba dankali da kayan kamshi da dandano a juya, Se a zuba ruwa kadan tare da awara a rufe, a jira ya dahu... Se ci😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
rannar
Sokoto

Similar Recipes