Jallop in shinkafa da soyayyar taliya

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Taliya
  3. Mai
  4. Tarugu
  5. Tattasae
  6. Albasa
  7. Dandano
  8. Curry
  9. Cinnamon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba mai cikin tukunya sae ki dauko taliyarki ki kakkareta ki zuba cikin mai kiyita motsawa har tayi brown

  2. 2

    Sae ki gyara tarugu,tattasae, Albasa ki barza ga blender ki zuba cikin tukunya ki saka nama kisa gishiri sai kisa suya

  3. 3

    Idan kayan miyan suka soyu sae ki zuba ruwa ki saka dandano,curry, cinnamon sae ki rufe ki bari ya tafasa

  4. 4

    Idan ya tafasa sae ki kawo shinkafarki ki zuba sae ki motsa ki rufe idan ta tafaso sae ki kawo taliyarki da kika soya ki zuba ki qara motsewa sae ki rufe ki barta ta tsane ruwanta.Tammat🤤🤤🤤

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes