Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFulawa
  2. 3Kwai
  3. Madara kofi daya da rabi
  4. Suga 1/2cup
  5. Nutella
  6. Strawberries

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa cire egg yolk daga ckin farin Kwai a motsa farin tareda suga kadan har seyayi fari sosai a ajiye gefe

  2. 2

    Sai asaka flour,suga da egg yolk da madara a motsa sosai in yayi se ahade shi da farin kwai

  3. 3

    Sai a soya akan non stick frying pan sai asa nutella da strawberries

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

Similar Recipes