Garaugarau da lattas (shinkafa da wake)

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Gishiri
  4. Latas
  5. Tumatir da tattasai da albasa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki daura ruwa idan ya kusa tafasa sekisa
    Waken ki Wanda already kin tsince kin wanke
    Sannan kisa gishiri kadan

  2. 2

    Idan waken ya fara nuna sekisa wankakken shinkafan ki sannan ki gauraya yadda waken ze shiga ko Ina
    Seki rufe ki barshi yanuna yadda ruwan ze tsotse

  3. 3

    Seki sauke
    Ki kwashe a food flask
    Sannan ki yanka latas dinki ki wanke da gishiri
    Sannan ki yayyanka albasa da tumatir da tattasai
    Sannan ki soya mangyda
    Ki daka yajin ki Wanda zakici abincin dashi

  4. 4

    Zaki iya cin shinkafan ki haka base kinsa latas b
    Amma nikam da nafisan shi da latas sbd yafi dadin ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes