Kayan aiki

2hrs
mutane 5 yawan
  1. Flour kofi 3 da rabi
  2. Baking powder cokali 1 karami
  3. Baking soda cokali 1 karami
  4. Cocoa powder babban cokali 1
  5. Gishiri kadan
  6. Sugar kofi 1 da rabi
  7. 1Butter
  8. 1Butter milk kofi
  9. Diluted vinegar(ruwan khal daaka hada shi d ruwa) rabin kofi
  10. Kalar abinci ja(red food color)
  11. 5Kwai guda
  12. Cinnamon (girfa) inkinaso (optional) karamin cokali 1

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Farko xaki fara hada butter milk dinki ki ajje

  2. 2

    Madara babban cokali 2
    Ruwan khal babban cokali 2

  3. 3

    Xaki xuba madara a kofi ki sa ruwa kadan ki damata sai ki xuba ruwa daidai yadda xaikai kofi 1 ki juya sannan ki kawo ruwan khal ki xuba ki juya ki rufe na dan wasu mintina xakiga yadawo kamar kindirmo amma ba kauri kamarsa ba.

  4. 4

    Sai ki kawo fulawar ki daki ka tankade tare da duka kayan ki wanda suke na gari(baking soda, baking powder, cocoa powder, gishiri) ki rinka xubawa d kadan kadan har ki juye,

  5. 5

    Sai ki kawo butter milk dinki ki xuba ki juya sannan ki xuba diluted vinegar da kala ja ki juya su hade.

  6. 6

    Ki juye butter ki buga d muciya ko ki yi amfani d blender ko kuma mixer in ta murxu kisa siga ki buga shima in sunyi fari sai ki rinka xuba kwan d daidai d daidai har ya murxu sosai,

  7. 7

    Ki rufe ki rage wutar gas ki barshi yagasu 8_10 mint xakiji yana ta kamshi sosai.
    Nima local baking nayi

  8. 8

    Daman kin kunna oven dinki yai xafi sai ki sassaka cokali 1 babba na kwabinki ki gasa na tsawon mint 10_12 yadanganta da xafin oven dinki

  9. 9

    Inkuma local baking ne xaki xuba duwatsun wuta a tukunya saiki rufe tukunyar suyi xafi ki bude ki jera gwangwanayen cake din ki dakika xuxxubawa kullin

  10. 10
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes