Kayan aiki

1hr 20minutes
5 peoples
  1. 6fresh Irish potato
  2. 4eggs
  3. 2spring onions
  4. Caroots
  5. Pinchsalt
  6. 3 tablespoonsmayonnaise

Umarnin dafa abinci

1hr 20minutes
  1. 1

    Da farko zaka wanke dankalin Ka Ka fitar da datti sai Ka saka a tukunya Ka dafa Shi sosai.idan ya nuna sai Ka sauke Ka barshi ya huce,Ka samu bowl naka Mai tsafta Ka ajiye.

  2. 2

    Kana daukan dankalin da Ka dafa kana fere bayan Shi sai Ka yanka in a medium size Ka zuba a cikin mazubi sai Ka dauko kwai da Ka dafa shima Ka yanka Shi a ciki

  3. 3

    Ka zuba steamed carrots dinka

  4. 4

    Sai a saka mayonnaise da dan gishiri kadan a juya sosai sai a saka lawashin albasa a kai

  5. 5

    Potato salad ya hadu zaa iya ci da white rice and stew,ko jealop rice😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat Auwal
Hafsat Auwal @hafsatmande37155791
rannar

Similar Recipes