Home made burger bread

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Flour cup 1
  2. 1spoon of Butter
  3. Kwai daya 1
  4. Sugar 1spoon
  5. Yeast 1spoon
  6. Gishiri half spoon
  7. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kizuba yeast da sugar kizuba musu ruwa ki rufe su tashi saiki fasa kwai aciki itama madara inta gari ko ta ruwa duk zaki iya aiki dasu

  2. 2

    Sai gishiri shima kizuba kijujjuya shi da kyau saiki zuba flour ki kwaba kinayi kina zuba butter kina kara murzata

  3. 3

    Saiki rufe ki bari ta tashi

  4. 4

    Idan ta tashi saiki kara murzata kishafa butter a gwangwanin saiki saka aciki takara tashi kigasa shikenan

  5. 5

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah Kada ayimin Editing

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes