Kosai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. Mai na soya
  3. Tarugu 5
  4. tattasai 3
  5. Albasa 1
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu wake ajika se asurfasa bayan ansurfa se azuba kayan miya akai nika

  2. 2

    Bayan anniko se asamu ludayi babba abugasa sosai sosai se azuba masa gishiri

  3. 3

    Se asoya a ruwan mai aci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes