Kayan aiki

  1. Halftiya irish
  2. Oil
  3. Pinchsalt
  4. 2eggs
  5. 1tattashe
  6. 2tarugu
  7. Halfalbasa
  8. 1maggi
  9. 1 pcsgarlic
  10. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fere dankali na yanka na tsaneshi na barbada gishir sannan nasoya acikin mai dayawa, bayan yasoyu na tsameshi.

  2. 2

    Kwai din kuma nafasashi nasaka acikin mai, mai yawa.

  3. 3

    Da gefe daya yasoyu saina juya dayan gefen, dana tsameshi daga mai saina barbada gishiri akai.

  4. 4

    Na markada kayan miya nasoya nasaka garlic da curry da maggi aciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Arfah Ibrahim
Arfah Ibrahim @Arfahibrahim
rannar

Similar Recipes