Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Shawarma bread
  2. Nama tafasasshe
  3. Sausage
  4. Bama da ketchup
  5. Kabeji

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko na zubawa namana attarugu da albasa na soyashi sama sama sainabi da

  2. 2

    Sausage dina na soya su sama sama tare da kayan miya saina yanka kabeji

  3. 3

    Saina sa Hadin nama da sausage da kabeji na nade na gasa saici.

  4. 4

    Saina dauko nama nasa cokali 3 nasa ketchup cokali 3 na juya su saina shafa a saman shawarma bread dina

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hidayatulla magaji
hidayatulla magaji @hidayatulla1867
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes