Mango juice

fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat

Muhfat kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
5 people
  1. 3Mango guda
  2. 1Lemon
  3. Bevi mix ko sugar
  4. Na'a na'a dan garnish

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Ayanka mango acire fatar bayan

  2. 2

    Ayi blending atace

  3. 3

    Amatsa ruwan lemon azuba asaka bevi mix ko sugar sai asaka kankara ko ASA a fridge yyi sanyii akawo na'a na'a ayi garnish enjoy.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat
rannar

Similar Recipes