Red velvet cake

Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
Sokoto

#tel Ina son wannan cake 🍰 din ya na mun dadi sosai, na yi ne domin iyalina kuma sun ji dadinshi sosai, godiya ga Delu concept services

Red velvet cake

#tel Ina son wannan cake 🍰 din ya na mun dadi sosai, na yi ne domin iyalina kuma sun ji dadinshi sosai, godiya ga Delu concept services

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutane 4 yawan
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Ruwa Kofi Daya
  3. 1Mai Kofi
  4. Suga Kofi,1
  5. 2Kwai
  6. Madara tbsp 1
  7. Cocoa powder tbsp 1/2
  8. 1/2 tspBaking soda
  9. 1/2 tbspBaking powder
  10. Jar Kala kadan
  11. Flavour strawberry 🍓 tbsp 1

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Za ki hada fulawa, baking powder, baking soda,ki tankade

  2. 2

    Za a hada Mai, sugar, cocoa powder,madara da ruwa ki yi mixing

  3. 3

    Za a hada da kwai a ci gaba da bugawa

  4. 4

    Se a zuba ga abinda zaa gasa cake 🍰 din a Fara gasawa

  5. 5

    Se ki hada wannan hadin da fulawar

  6. 6

    A kunna wuta kadan don gudun konewa a Jira bayan 20 minutes a duba in ya gansu 😋

  7. 7

    Red velvet cake 🍰 dinmu ya gansu se a ci da lemu ko shayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
rannar
Sokoto

Similar Recipes