Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai,
  3. Tarugu,
  4. Albasa
  5. Mangyada
  6. Sinadaran dandano
  7. Spices
  8. Ruwan zafi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a gyara kayan hadi tattasai da albasa a wanke a yanka ko jajjage a ajiye a mazbi mai tsafta.

  2. 2

    Sai a dauko tukunya a zuba tattasai da albasa a zuba a soya kadan

  3. 3

    Sai a kawo kayan kamshi da dandanon a zuba

  4. 4

    Sannan a zuba ruwa daidai yadda zai dafa shinkafar

  5. 5

    Sai a juye shinkafar aciki a gauraya su hadu asa gishiri kadan in ana bukata.

  6. 6

    Ana iya haɗawa da coslw da Pp checking

  7. 7

    Shike nan data yi sai a sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

sharhai

Similar Recipes