Soyayyen biredi hade da kwai

fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi yanka 6
  2. 3Kwai
  3. Maggi
  4. Tarugu
  5. Mai
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fashe kwai ki saka maggi sai ki yanka tarugu da albasa ki saka

  2. 2

    Ki karkada kwan sai ki sa biredinki aciki guda guda sai ki juya shi kowane gefe yasamu

  3. 3

    Sai ki daura frying pan ki zuba mai kadan ki saka biredin a sama sai ki juya shi ko wane gefe ya soyu

  4. 4

    Sai ki kwashe abunki zaki iya sha da shayi ko lemu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

Similar Recipes