Dafaffiyar gyada

Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
Sokoto

A irin wannan lokacin a na yin kakar gyada daga gona zuwa kasuwa Kai tsaye , ina Jin dadin dafaffiyar gyada ni da iyalina, sannan kuma ta na Kara lfy. Wasu na zuba gishiri wurin dafawa Amma ni na fi son ta a haka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
mutum 7 yawan abinchi
  1. Danyar gyada kwano daya
  2. Ruwa daidai yawan gyada

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Za a tsince datti daga cikin gyada

  2. 2

    Bayan an tsince datti se a wanke da ruwa me yawa don ta fita tass

  3. 3

    A sake wankewa in akwai bukata

  4. 4

    A zuba gyada tare da ruwa a tukunya a Dora Kan wuta a data tsawon minti 40 se a bata Daya a ci a ji in ta yi Se a sauke Shi kenan se ci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maryam's Cuisine
Maryam's Cuisine @cook_19163402
rannar
Sokoto

Similar Recipes