Kayan aiki

  1. Garin rogo kofi 3
  2. Ruwa Rabin kofi
  3. Yaji
  4. Attarugu 5
  5. Albasa 1
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba garin rogonki da ruwa yadanyi kauri kaman kwabin gullusuwa

  2. 2

    Sai ki dinga mulmulawa da hannu duk girman da kikeso sai ki aza ruwan zahi insun tafasa

  3. 3

    Sai ki zuba shi minti 5 sai ki kwashe

  4. 4

    Kiyanka Albasa da Attarugu kisaka ki zuba yaji da mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

Similar Recipes