Mayonnaise - Bama

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Cikin sauki kiyi abin ki babu ruwan ki da sayen na kwalba ga sauki ga dadi ga karin lafia .

Tura

Kayan aiki

Minti 20mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2Kwai
  2. 3Lemun taami
  3. Gishiri karamin chokali 1
  4. Sugar chokali 1 babba
  5. 1Mai kofi

Umarnin dafa abinci

Minti 20mintuna
  1. 1

    Ki tabbata man ki ba aa taba amfani da shi wurin kowane aiki ba

  2. 2

    Ki hada suga da gishiri

  3. 3

    Kifa ra pasa kwai kisa cikin blender ki fara saka lemun tsamin bayan kin matse ruwan

  4. 4

    Kiyi blending minti 1
    Sannan ki zuba suga da gishiri kiyi blending

  5. 5

    Sannan ki zuba mai ki cigabada blending

  6. 6

    Zakiga ya fara kauri da yayi kaurin da kikeso kikashe ki zube cikin kwalba ki sa cikin fridge.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (4)

Chef A
Chef A @Treatsbyummy
I don't understand what you said in recipe 3. Ruwana lemun za a sa ko Yaya neh

Similar Recipes